Abun Bakin Ciki
Tsohon dan Majalisar Tarayya a Kwara, Hon. Aliyu Ahman- Pategi wanda ya wakilci mazabar Edu/ Patigi a jihar na tsawon shekaru 12 ya riga mu gidan gaskiya.
Mutane uku sun rasa rayukansu bayan jirgi mai saukar ungulu ta fadi a birnin Port Harcourt da ke jihar Rivers inda mutane uku suka rasa rayukansu dalilin haka.
Tsohon shugaban hukumar zabe a Najeriya, Farfesa Humphrey Nwosu ya riga mu gidan gaskiya a birnin Virginia da ke Amurka yana da shekaru 83 a duniya.
An garzaya da fitaccen dan Daudu a Najeriya, Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky zuwa wani asibiti a Lagos kan rashin lafiya da yake fama da ita na ciwon nono.
Mazauna rukunin gidajen Yauri Plats da ke Sokoto sun fito zanga zanga a ranar Talata domin adawa da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na korarsu daga gidajensu.
Jami'in hukumar Hisbah, Malam Aliyu Dakata ya wanke kwamishinan ayyuka na musamman a jihar Jigawa, Auwal Danladi Sankara kan zargin lalata da matar aure a Kano.
Allah ya yiwa ɗan marigayi sarkin Zazzau rasuwa, Alhaji Ibrahim Shehu Idris ya rasu bayan fama da gajeruwar rashin lafiya a asibitin koyarwa na ABU a Shika.
Ruwan da ake kyautata zaton an sako shi ne daga madatsar ruwa a ƙasat Kamaru ya mamaye garuruwa akalla 25 a jihar Edo, mutane sun koma ƴan gudun hijira.
Ajali ya yi kira, mai taimakawa tsohon minista na musamman, Ndifreke Mark ya kwanta dama, ƴan sanda sun fara binci bayan ɗauko gawarsa a daƙin Hotel a Abuja.
Abun Bakin Ciki
Samu kari