Abun Bakin Ciki
Sanata mai wakiltar Gombe ta Arewa, Ibrahim Hassan Dankwambo ya sanar da rasuwar tsohon shugaban PDP a karamar hukumar Gombe, Alhaji Idris Bello.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar fitaccen dan siyasa kuma tsohon Sanata a jihar Kano, Aminu Inuwa wanda ya rasu a jiya Juma'a 22 ga watan Nuwambar 2024.
Rahotanni sun tabbatar da tashin gobara a wata makarantar sakandare a jihar Niger inda ake zargin wasu mashaya tabar 'wiwi' da haddasa ta a daren ranar Alhamis.
Bayan yada jita-jita, shugaban masu rinjaye a Majalisar Dattawa, Sanata Opeyemi Bamidele ya mayar da martani kan jita-jitar rigimarsa da Godswill Akpabio.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya ce lokacin da suka yi hira ta karahe da marigayi Ifeanyi Ubah babu mutuwa kwata kwata a lissafinsu.
Gwamna Monday Okpebholo na Edo ya zargi tsohon gwamna, Godwin Obaseki da kwashe motoci 200 a gidan gwamnati inda ya kafa kwamiti na musamman domin kwato su.
Kotun manyan laifuffuka ta duniya (ICC) ta ba da sammacin kama Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu da wasu manyan kwamandojin ƙungiyar Hamas.
Yayin da ake shirye-shiryen birne marigayi Sanata Ifeanyi Ubah, Gwamnatin Anambra ta ba ɗaliban makarantun Nnewi hutu saboda komai ya tafi lafiya.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi alhinin mutuwar amininsa kuma tsohon shugaban hukumar NIA, Ambasada Zakari Ibrahim a makon da ya gabata.
Abun Bakin Ciki
Samu kari