Abun Bakin Ciki
Wata matashiyar budurwa ta shiga hannun jami'an rundunar 'yan sanda a jihar Delta. Jami'an tsaron sun cafke matashiyar ne bisa zargin salwantar da ran jaririnta.
Gwamna Muhammadu Umaru Bago na jihar Neja ya nuna damuwa kan yawaitar tashin gobara a Minna, ya bukaci hukumomin da lamarin ya shafa su wayar da kan jama'a.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu da ake zargin masu kwacen mota ne sun bindige lakcara, Dr. Fabian Osita da ke koyarwa a Jami'ar Nnamdi Azikiwe a Anambra.
Kannywood ta yi rashin jarumi Baba Ahmadu (Hedimasta) na shirin Dadin Kowa. 'Yan Kannywood sun fito sun yi ta’aziyya, suna fatan Aljanna ce makomarsa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa bankin CBN ya gano masu jawo karancin kuɗi a Najeriya musamman a bankuna inda ya ce zai ɗauki mummunan mataki kan wadanda ke da hannu.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya tura sakon jaje ga dansa, Adamu Atiku bayan rashin daya daga cikin hadiminsa mai suna Musty Jada.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar dan Majalisar jiha a Kogi, Hon. Enema Paul wanda ya yi bankwana da duniya a asibitin Abuja a yau Asabar bayan fama da jinya.
Hukumar kwana-kwana ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar ma'aurata sakamakon wata gobara da ta afku a yankin karamar hukumar Ungogo a jihar Kano.
Rigima ta barke kan shirye-shiryen birne marigayi, Oba Gabriel Adekunle na Ijesa a jihar Osun saboda zargin tatsar iyalansu makudan kudi domin birne shi.
Abun Bakin Ciki
Samu kari