Abun Bakin Ciki
Ƴan bindiga sun kai hari asibitin Kankara da ke jihar Katsina inda suka harbi wani likita tare da yin garkuwa da wasu mutane 5. Jami'an tsaro sun bi bayan miyagun.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da kama wani mutumi, Saheed Ganiyu bisa zarginsa da cinnawa sahibarsa wuta a Abuja, ya ce duk da haka a shirye yake ya aureta.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya kI ziyarar ta'azziya garin Keffi da ke jihar Nasarawa bayan rasuwar matar Sarkin Keffi, wacce ta kasance ginshiki a masarautar
Wasu yan Kano sun ci karo da mummunan hatsarin mota daya faru a yankin Kwana Maciji da ke karamar hukumar Pankshin a jihar Filato, inda mutane 19 suka mutu.
Kungiyar SERAP ta shigar gwamnatin Bola Tinubu da gwamnoni 36 a kotu kan amfani da dokar laifuffukan yanar gizo (Cybercrimes) don tauye 'yancin fadin albarkacin baki
Hukumar Shari’a ta Jigawa ta sallami ma’aikata uku tare da ladabtar da wasu alkalai saboda karya dokokin aiki, tana mai da hankali kan inganta gaskiya da adalci.
'Yan ta’addan Lakurawa sun kai hari a Kebbi, inda suka kashe mutane hudu, ciki har da ma’aikatan Airtel. Kwamishinan 'yan sanda ya nemi karin hadin kan jama’a.
Ana cikin jimami da mahaifiyar tsohon shugaban majalisar wakilai, Dimeji Bankole, ta yi bankwana da duniya bayan fama da rashin lafiya mai tsawo.
Gobarar dare ta halaka Jumai Sunday da ɗanta a Kugbo da ke Abuja. An gano gawarsu bayan kashe wutar, kuma 'yan sanda sun fara bincike kan lamarin.
Abun Bakin Ciki
Samu kari