Abun Bakin Ciki
Yayin da ake shirye-shiryen birne marigayi Sanata Ifeanyi Ubah, Gwamnatin Anambra ta ba ɗaliban makarantun Nnewi hutu saboda komai ya tafi lafiya.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi alhinin mutuwar amininsa kuma tsohon shugaban hukumar NIA, Ambasada Zakari Ibrahim a makon da ya gabata.
Rahotanni da muke samu sun ruwaito cewa yan sanda sun harbi hadimin Gwamna Ademola Adeleke yayin da yake tsare a wurinsu inda suka fadi yadda abin yake.
Majalisar Dattawa ta sadaukar da zamanta na yau Talata 19 ga watan Nuwambar 2024 domin yin bankwana da gawar Sanata Ifeanyi Ubah a birnin Tarayya Abuja.
Wata gobara da ta tashi a daren ranar Lahadi ta lakume dukiyar miliyoyin Naira a kasuwar Laranto da ke Jos ta Arewa, jihar Filato. 'Yan kasuwa sun koka.
Rundunar 'yan sanda ta fara farautar wani tirelan mota da ya murkushe jami'in karbar haraji a Legas. An ce direban ya tsere ya bar motarsa a kan babbar hanya.
Wani tsohon dan takarar shugaban kasa a APC, Tunde Omosebi ya gamu da fushin mai gidan haya inda aka fatattake shi kan rashin biyan kudi na tsawon shekaru.
Fitaccen mai tsaron ragar kungiyar Super Eagles a Najeriya, Stanley Nwabali ya yi babban rashin mahaifinsa a yau Juma'a 15 ga watan Nuwambar 2024.
Shugaba Bola Tinubu ya yi alhinin rasuwar tsohon alƙalin Kotun Koli a Najeriya, Emmanuel Obioma Ogwuegbu wanda ya rasu yana da shekaru 91 a duniya.
Abun Bakin Ciki
Samu kari