Abun Bakin Ciki
Wani matashi da ke daya daga cikin ɗaliban marigayi Malam Idris Dutsen Tanshi wanda ke tare da shi a lokacin rasuwarsa ya bayyana yadda lamarin ya faru a gidansa.
Rahotanni sun ce rundunar ‘yan sandan Kaduna ta nesanta kanta daga wani mutumi Hadaina Hussaini da ake zargi da yin barazanar kisan yan Kudu a Arewa.
Jam'iyyar APC reshen jigar Ogun ta yu rashi yayin da mai magana da yawunta, Alhaji Abdulraheem Tunde Oladunjoye ya riga mu gidan gaskiya a ƙasar waje.
Rahotanni sun tabbatar da cewa 'yan bindiga sun sace Blessing Adagba, mai taimakawa Gwamnan Ebonyi, a unguwar Okposhi Eheku da ke karamar hukumar Ohaukwu.
Yayin da ake ci gaba da alhinin rasuwar Malam Idris Dutsen Tanshi, jam'iyyar PDP ta rasa daya daga cikin manyan jiga-jiganta, Alhaji Yekini Ayoade Adeojo.
An alhini a jihar Kebbi bayan sanar da rasuwar Sarkin Bunza, Dr. Mustapha Muhammad Bunza wanda ya rasu a ranar Laraba 2 ga watan Afrilun shekarar 2025.
Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Pantami ya niƙa ta'aziyya ga iyalai da ƴan'uwa bisa rasuwar Sheikh Idris Abdul'Azeez.
Wasu majiyoyi sun tabbatar mana da cewa Allah ya karbi rayuwar fitaccen malamin Musulunci a jihar Bauchi, Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi bayan fama da jinya.
Hare-haren da aka kai kan garuruwa biyar a Bokkos sun yi sanadiyyar mutuwar mutum goma. BCDC ta yi kira ga jama’a su kare kansu daga barazanar ‘yan ta’adda.
Abun Bakin Ciki
Samu kari