Abun Bakin Ciki
Zahra Buhari ta balle da kuka a gaban asibitin London yayin da aka tabbatar da rasuwar mahaifinta, tsohon shugaban Najeriya, lamarin da ya girgiza ‘yan Najeriya.
Ƴan awanni bayan an sanar da rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, mai martaba sarkin ƙasar Ijebu, Oba Sikiru Kayode Adetona, ya rasu a ranar Lahadi.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya sanar da cewa za a yi jana'izar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a mahaifarsa Daura ranar Litinin.
An fara yada wani bidiyo wanda aka gano tsohon shugaban kasa yana bayani bayan tabbatar da mutuwar Muhammadu Buhari a yau Lahadi a birnin London da ke Birtaniya.
Shugaba Trump ya ziyarci Texas don duba ambaliyar da ta kashe mutane 120, zai gana da iyalai da jami’an ceto, yayin da har yanzu ba a gano mutane 160 ba.
Mun samu labarin cewa wani ɗalibi mai shekara 16 da ke matakin JSS3 ya halaka malaminsa a Oju da ke Jihar Benue, bayan faɗa kan hular makaranta da aka kwace.
Yan sanda a Jihar Filato da ke Arewacin Najeriya sun fara gurfanar da mutum 22 da ake zargi da hannu a kisan matafiya 13 'yan biki a Mangun da ke jihar.
'Yan ta'adda da ake zargin Fulani makiyaya ne sun kone gidaje 100 a yankin Bandawa Gwenzu na karamar hukumar Karim Lamido a Taraba. Mutum 1 ya mutu.
NAPTIP ta bankaɗo masu fataucin mutane a Katsina, ta ceto mata uku da aka tilasta wa karuwanci. Matan sun fadi yadda suke lalata da akalla maza 20 kullum.
Abun Bakin Ciki
Samu kari