Abun Bakin Ciki
’Yan sanda a Zone 16 sun kama wata dalibar jami'ar FUO mai suna Kadi bayan wani bidiyo ya yadu a intanet, inda aka nuna ta tana yi wa wata daliba tsirara.
Wata kotun sojan Najeriya ta musamman ta kama sojan ruwa mai mukamin Laftanal da laifin yin lalata da matar abokin aikinsa. An ce laifinsa ya saba da dokokin soja.
An shiga jimami a Najeriya, musamman Abuja, yayin da shugabar ma'aikatan FCTA, Grace Adayilo ta rasu. An ce Grace ce mace ta farko da ta fara rike wannan mukami.
Gwamna Dikko Radda ya halarci jana'izar diyar sarkin Katsina, Khadijah Abdulmumin Kabir Usman, wacce ta rasu a Abuja. An ce Khadija ta rasu ta bar 'ya'ya uku.
Rundunar ƴan sanda ta Najeriya ta tabbatar da rasuwar tsohon Sufeto Janar na hukumar, Solomon Arase a yau Lahadi 31 ga watan Agustan 2025 da muke ciki.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa an sanar da rasuwar babban malamin Musulunci a Kano, Sheikh Manzo Arzai a yau Lahadi 31 ga watan Agustan 2025.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu fusatattun matasa sun yi ajalin wata mata mai sayar da abinci a karamar hukumar Mariga ta Niger kan zargin batanci ga Annabi.
Wani Faston mai shekaru 42, Samson Ajayi, ya shiga hannun jami'an tsaro bayan ya amsa laifin aukawa ‘yarsa na tsawon shekaru hudu Inda ya ce gado ne.
Gwamnatin jihar Sakkawato ta tabbatar da kifewar wani jirgin ruwa a yankin karamar hukumar Shagari, ana fargabar maza, mata da kananan yara da dama sun cika.
Abun Bakin Ciki
Samu kari