Abun Bakin Ciki
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Imo, Eze Madumere, ya rasa mahaifiyarsa, Ugoeze Marlinda Chikanele Ulunma a wani asibiti a lokacin da ta je duba lafiyarta.
Rundunar soji ta koka kan yadda kamfanin wuta ya jefa su cikin duhu wanda ke neman jawo matsala a barikoki inda ta ce gawarwaki sun fara rubewa dalilin haka.
Harkokin kasuwanci sun tsaya caka Legas yayin da wani mutum ya rasa ransa da wasu suka jikkata bayan an kare tsakanin Hausawa da Yarbawa a jihar.
Bayan karkare bikin zaman makoki, a yau Juma’a ce 23 ga watan Faburairu za a binne tsohon gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu a kauyensu da ke Owo a jihar.
Asibitin sojojin Najeriya da ke Kaduna (NARHK) ya tabbatar da mutuwar ma’aikatan lafiya uku da mara lafiya a cikin kwanaki biyu bayan barkewar wata bakuwar cuta.
Wata kotu da ke zamanta a kasar Andalus ta yanke wa tsohon dan wasan Barcelona, Dani Alves hukuncin daurin shekaru hudu da watanni 6 a gidan gyaran hali.
An wayi gari da wani mummunan labari bayan wata mata ta tunkudo mijinta daga saman beni mai hawa biyu a jihar Ebonyi wanda hakan ya yi sanadin mutuwarsa.
An samu tashin hankali a garin Dutse da ke jihar Jigawa biyo bayan gano gawar wata mata ‘yar shekara mai suna Esther Adekanla wadda aka fi sani da Hadiza Nakowa.
An samu karin bayani yayin da mafarauta suka kashe zaki dan shekara 9 da ya kashe wani masanin fasahar dabbobi, Olabode Olawuyi a jami'ar OAU, jihar Osun.
Abun Bakin Ciki
Samu kari