Abun Al Ajabi
Maimakon ya kera gidansa kamar na kowa, wani mai aikin zanen gida dan Najeriya ya yanke shawarar fita daban a kauyensa. Ya ginawa kansa zagayayyen gida.
Wani ango ya ce ya fasa auren amaryarsa bayan an kammala komai ana jiran zuwan rana. Uwar amaryar ta sume nan take inda aka kwashe ta zuwa asibiti.
Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya amince da dakatar da wani ma’aikacin karamar hukumar Malumfashi, Usman Iliyasu daga aikin sa, bisa zargin siyar da filaye.
Yan gida daya su 8 da ke hanyarsau ta zuwa gida bikin sabuwar shekara sun mutu a hatsari a mararrabar Amanwozuzu da ke karamar hukumar Ikeduru ta jihar Imo.
Wani matashi dan Najeriya ya nuna damuwarsa a soshiyal midiya bayan masoyiyarsa ta girkawa danginsa su 70 abinci mai gishiri. Jama’a sun yi martani.
Malamin addini mazaunin jihar Ondo, Prophet Ifetayo Afinjuomo, ya yi ikirarin cewa ya hango wani mutum daga karamar hukumar Ileoluji/Okeigbo na jihar ya zama gwamna.
An shiga rudani a kauyen Akeddei da ke jihar Bayelsa bayan yarinya 'yar shekara hudu ta auri dattijo mai shekaru 54, ta bayyana dalilin auren dattijon.
Wani mutum da ke zaune a kasar Birtaniya ya aikawa abokinsa da zai yi aure a gida Najeriya gudunmawar N3,000. Wani abokinsu ne ya ba da labarin a soshiyal midiya.
Diyar Marigayi Gwamna Rotimi Akeredolu, Ololade ta haddasa yar dirama yayin da ta bukaci yan jarida da su bar gidan mahaifinta, ta fadi dalilinta na yin haka.
Abun Al Ajabi
Samu kari