Abun Al Ajabi
Idan da ranka za ka sha kallo. Wani bidiyo da muka samu ya nuna yadda wasu ma'aurata suka bayyana cewa, sun sayi gida daga wani gari kuma suka kawo shi garinsu.
Matar mai suna Jivunben Rabari wacce ke da shekaru 70 a duniya ta kasance daya daga cikin uwayen da suka samu haihuwarsu ta farko a shekarun tsufa a duniya.
An kera tukunyar ne gida biyu ta yadda mutum zai iya dafa abinci iri biyu a lokaci guda domin saukaka rayuwa musamman a yanzu da ake tsadar abubuwan girki.
Wani mutumi mai suna Haruna Buba mai shekaru 32, ya kashe mahaifinsa a ranar Asabar a kauyen Zange da ke karamar hukumar Dukku ta jihar Gombe a kan wata gona.
Dubun wasu samari ta cika, jami'an yan sanda reshen jihar Ogun sun cafke samari uku kan zargin kashe wani ɗan Okada da kuma sace mashin ɗinsa a jihar ta Ogun.
Sakamakon hauhawar farashin iskar gas na girkida kananzir a yawancin sassan kasar, mazauna Makurdi sun koma dafa abinci da icce da gawayi a madadin gas din.
Wani sabon salo, an samu wani mutum da ke amfani da gatari wajen yiwa kwastomominsa aski, inda ya bayyana yadda lamarin yake da kuma yadda yake fama da kwastoma
Saurayin ya yi kicin-kicin da fuska inda yan matan ke jin daɗin pizarsu ba tare da kula da yanayinsa ba. Har ma ta kai shi ya kasa cin wanda aka bude masa.
Wata mata 'yar Najeriya da ta siya wa mijinta sabuwar mota a bikin zagayowar ranar aurensu na 7 ta ce ta ba shi motar saboda mutumin mai bayarwa ne da fara'a.
Abun Al Ajabi
Samu kari