Abuja
Yayin da ake sukar Bola Tinubu kan sanya dokar ta-ɓaci, jigo a PDP a Rivers, Alex Wele, ya bukaci al’umma su mara wa mai rikon jihar baya don samun zaman lafiya.
Hatsari a gadar Karu da ke kan titin Abuja-Keffi ya kashe mutum 10, yayin da motoci 18 suka ƙone. Hukumar NBSA ta bukaci jama'a su bayar da jini don ceto rayuka.
Fubara ya musanta wasu zarge-zargen Tinubu, yana mai cewa ya dauki matakai don kare albarkatun mai, tare da zargin Wike da haddasa rikici a jihar Rivers.
'Yan majalisar wakilai daga Arewacin Najeriya sun yi magana da murya daya kan dokar ta bacin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya a jihar Rivers.
Shugaban hukumar kula da masu yi wa kasa hidima (NYSC), Birgediya-Janar Olakunle Oluseye Nafiu, ya ba da tabbaci kan lokacin fara biyan alawus na N77,000.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce ya yi magana da tsohon gwamnan jihar Rivers kan batun yadda za a janye dokar ta ɓaci a jihar.
Bayan Bola Tinubu ya dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara, matashi dan PDP a Kaduna, Aliyu Kwarbai ya roki Sanata Ibrahim Khalid Soba kan dokar ta-ɓaci a Rivers
Majalisar wakilai ta amince da dokar ta-ɓaci a Rivers, inda ‘yan majalisa 243 suka halarta, suka kada kuri’ar murya don amincewa da bukatar Shugaba Tinubu.
Majalisar wakilan tarayya ta fara tafka muhawar kan bukatar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya aika mata na ayyana dokar ta ɓaci a jihar Ribas.
Abuja
Samu kari