Abuja
Kwamitin da majalisa ya kafa kan sauraron korafi game da Sanata Natasha Akpoti ya yi watsi da korafin a bisa dalilin cewa lamarin na gaban kotun tarayya.
Jama'ar yankin Paso sun shiga jimami da mamakin yadda Allah ya karɓi rayuwar wani bawak Allah, Rayyanu a masallaci bayan kammala sallah ta asuba a Abuja
Kotun koli ta bayyana dalilin ganin alkalin da ya yi hukunci a jihar Rivers zaune da Nyesom Wike. Kotun koli ta ce alkalin ya je taron ne saboda karrama shi.
Babbar kotun Abuja na shari'a kan nadin Ibas a Rivers. Lauya ya bukaci kotu ta hana shugaban ƙasa tsige gwamna ko nada shugaban riko a kowace jiha.
Baban Chinedu da ya fara wa'azin kare addinin Musulunci ya hadu da Isma'il Maiduguri. Malamin ya ba Baban Chinedu shawarwari kan yadda zai samu nasara.
Malaman firamaren birnin tarayya Abuja sun shiga yajin aiki karo na hudu, saboda gaza biyansu sabon albashi na N70,000. Lamarin ya hana dalibai zana jarabawa.
Olusegun Obasanjo, Bishop Matthew Kukah, Atiku Abubakar, Peter Obi, Emeka Anyaoku, Aminu Masari, Aminu Tambuwal da wasu kusoshin Najeriya sun dura Abuja.
Dan majalisar wakilai, Awaji-Inombek Abiante ya bukaci Tinubu ya saka Abdulsalami Abubakar da sarkin Musulmi domin yin sulhu bayan dawo da Fubara gwamna.
Shugaban SDP a Najeriya, Shehu Musa Gabam ya ziyarci 'yar takarar gwamna a APC a Adamawa, Aishatu Dahiru Binani. Gabam ya bukaci mata su shiga SDP.
Abuja
Samu kari