Abuja
Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi kira ga 'yan sanda da jami'an tsaro su gaggauta bincike bayan an yi kisan gilla wa dan agaji a gidan shi a Abuja.
Jami'ai a fadar shugaban kasa sun yi bayani kan dalilin da ya sanya shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kori Mele Kyari daga shugabancin kamfanin NNPCL.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya kara kudin litar man fetur a Najeriya 'yan sa'o'i da sauke Mele Kyari da Bola Tinubu ya yi. Ana sayar da litar mai a N950.
Bola Ahmed Tinubu ya sauke Mele Kyari a matsayin shugaban NNPCL inda ya maye gurbinsa da Bayo Ojulari da ya fito daga jihar Kwara a Arewa ta Tsakiya.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya fadi yadda ya yi barazanar korar Minista Nyesom Wike idan manufofinsa ba su dace da bukatun jam’iyyar APC mai mulki ba.
Yayin da ake bikin sallah a Najeriya, Sheikh Muhammed Habibullah Adam Abdullah El-Ilory ya bayyana Litinin, 31 ga Maris, 2025, a matsayin ranar Eid-el-Fitr.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Kamfanin MRS ya kara farashin man fetur zuwa N930 a Lagos da N960 a Arewa yayin da ake cikin bukukuwan sallah.
Yayin da Atiku Abubakar ya soki halayen Nyesom Wike, Hadiminsa, Lere Olayinka ya musanta ikirarin dan takarar shugaban kasa a PDP kan zaben 2023.
Ministar al'adun Najeriya Hannatu Musa Musawa ta yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa Hausawa 'yan Arewa a jihar Edo. An kashe mutanen ne suna dawowa Arewa.
Abuja
Samu kari