Abuja
'Yan kwanaki bayan kotu ta umarci a mayar da Sanata Natasha bakin aiki, Godswill Akpabio ya cire 'yar majalisar daga shugabancin wani kwamitin majalisar dattawan.
NiMet ta yi gargadi kan saukar ruwan sama mai yawa da iska mai ƙarfi a Najeriya yau Alhamis, ta bukaci mutane su shirya wa ambaliya, musamman a Arewa.
Tsohon Antoni-Janar na tarayya, Mohammed Bello Adoke ya kaddamar da littafin da ya rubuta a Abuja. Manyan Najeriya kamar Shettima, Kwankwaso sun hallara.
"yan siyasa sun fara shirye shiryen neman kujerar shugaban APC bayan Abdullahi Ganduje ya yi murabus. Sanata George Akume, Yahaya Bello na neman kujerar
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hadaka ta yan adawa, ADC ta nesanta kanta da jerin sunayen da ke yawo, wanda aka bayyana da cewa su ne shugabanninta a jihohi.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya ce shugaba Bola Ahmed Tinubu yana kokari kan harkokin tsaro, ya gargadi 'yan adawa.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya ce ‘yan majalisa ba don neman kudi suke ba, sai don sadaukarwa da cigaban al’umma masu zuwa a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayar da umarni a kan fara korar masu kananan sana'o'i domin 'tsaftace' babban birnin tarayya.
Sanata mai wakiltar babban birnin tarayyya Abuja a majalisar dattawa, Sanata Ireti Kingibe, ta yi kalaman suka kan ministan Abuja, Nyesom Ezenwo Wike.
Abuja
Samu kari