Abuja
NiMet ta fitar da hasashen ruwan sama da tsawa a sassa daban daban Najeriya a ranar Alhamis, ta kuma gargadi jama'a da su guji yin tuki ana ruwa mai karfi.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya tabbatar da rasuwar shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jiha, Alhaji Ahmed Makama Hardawa a birnin Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa fadar shugaban kasa ta fusata a kan kalaman da tsohon shugaban ADC, Ralph Uche Nwosu ya yi a kan wasu daga cikin jami'anta.
An samu asarar rai a birnin tarayya Abuja bayan barkewar wani rikicin kabilanci. Rikicin wanda ya auku a ranar Talata ya yi sanadiyyar kona gidaje masu yawa.
A labarin nan, za a ji cewa hadisin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce bai ga abin magana ba don Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi kyautar $100,000 ga Falcons.
Darakta-Janar na hukumar NDE, Silas Agara, ya ce an fara diban yan Najeriya aiki inda za a fara rajista a yanar gizo daga 28 ga Yuli zuwa 11 ga Agustan 2025.
An cakawa jami’ar hukumar NSCDC Akpan Blessing wuka a Abuja, kuma asibitoci sun ki karɓarta saboda babu rahoton ‘yan sanda har dai daga karshe rai ya yi halinsa.
Shugaba Bola Tinubu ya karrama 'yan wasan Super Falcons da $100,000, gidaje da lambar OON bayan sun doke Morocco da 3-2 a gasar WAFCON ta 2025 a Maroko.
NiMet ta hasashen ruwan sama daga Litinin zuwa Laraba a fadin Najeriya tare da yiwuwar ambaliya a Bauchi, Filato, Jigawa, Kaduna da wasu jihohin Arewa biyu.
Abuja
Samu kari