Abuja
Fiye da mako guda bayan rasuwar marigayi Muhammadu Buhari, tsohon mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya yi magana game da halayen tsohon mai gidansa.
Mai shari’a a wat kotu da ke jihar Lagos ya umarci ’yan sanda da suka ci zarafin masu zanga-zanga duk da ’yancinsu na taro da su biya diyyar N10m ga matasan.
A yau Alhamis 24 ga watan Yulin 2025 aka rantsar da sabon shugaban APC na ƙasa, Farfesa Yilwatda Nentawe inda ya ce zai haɗa kai da kowa domin faɗaɗa jam’iyyar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta zabi Farfesa Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda a matsayin sabon shugaban jam'iyya bayan Abdullahi Umar Ganduje.
Majalisar Wakilai ta Ƙasa ta ayyana tafiya hutun da ta saba duk shekara na tsawon watanni biyu, Tajudeen Abbas ya ja hankalin abokan aikinsa kan jama'a.
NiMet ta fitar da hasashen ruwan sama a faɗin Najeriya ranar Alhamis, tana gargadin jama'a kan ambaliya da iska mai ƙarfi. Jihohin da abin ya shafa sun hada da Kano.
Jami'an hukumar shige da fice sun kwace fasfon Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan a filin jirgin sama na Abuja. An dawo mata da shi bayan wani lokaci.
Ana shirin taron APC a Abuja, Shugaba Bola Tinubu da Kashim Shettima za su jagoranci taron NEC na jam'iyyar da ke mulki a gobe Alhamis a birnin Abuja.
Yayin da ake halin matsai na tattalin arziki a Najeriya, Shugaban kasa, Bola Tinubu na neman amincewar majalisa domin karbar karin bashi na $347m.
Abuja
Samu kari