Abuja
Shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Bashir Bayo Ojulari, ya koma bakin aikinsa yayin da ake ta yada maganganu kan cewa ya yi murabus daga kan mukaminsa.
NiMet ta ce za a samu saukar ruwan sama daga Litinin zuwa Laraba a sassan Najeriya, tare da gargadin ambaliya musamman a jihohin Adamawa, Bayelsa da Oyo.
An samu tashin hankali a wasu sassan Abuja kan mallakar fili. Rahotanni sun nuna cewa an harbe dan wani limami bayan yan sanda su yi harbi a Abuja.
Wasu tsoffin ‘yan majalisa daga Arewa sun nesanta kansu daga goyon bayan tazarcen Tinubu da kungiyar NCF ta yi, suna zargin taron da nuna ra’ayin siyasa kawai.
NiMet ta hango ambaliya a jihohin Taraba, Kwara, Bayelsa da wasu, ta kuma gargadi manoma da matafiya da su kula da ruwan sama da iska mai karfi don gujewa hadurra.
Shugaban ma'aikatan gwamnatin tarayya, Femi Gbajabiamila ya bukaci shugabannin Arewa su mara wa Bola Tinubu baya don wa'adi na biyu a zaben 2027.
An samu asarar ran mutum daya bayan da aka yi fito na fito tsakanin jami'an 'yan sanda da mutanen gari a birnin tarayya Abuja. Wasu kuma sun jikkata.
Hukumar kare hakkin dan Adam ta IHRC ta duniya a Najeriya ta roki alfarma wurin Shugaba Bola Tinubu game da zargin Abba Kyari inda ta bukaci ya yafe masa.
Kungiyar kare hakkin musulmin Najeriya watau MURIC ta buƙaci gwamnatin tarayya ta kafa kotunan shari'ar musulunci a kowace jiha a ƙasar nan birnin tarayya.
Abuja
Samu kari