Abuja
NiMet ta fitar da hasashen ruwan sama a faɗin Najeriya ranar Alhamis, tana gargadin jama'a kan ambaliya da iska mai ƙarfi. Jihohin da abin ya shafa sun hada da Kano.
Jami'an hukumar shige da fice sun kwace fasfon Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan a filin jirgin sama na Abuja. An dawo mata da shi bayan wani lokaci.
Ana shirin taron APC a Abuja, Shugaba Bola Tinubu da Kashim Shettima za su jagoranci taron NEC na jam'iyyar da ke mulki a gobe Alhamis a birnin Abuja.
Yayin da ake halin matsai na tattalin arziki a Najeriya, Shugaban kasa, Bola Tinubu na neman amincewar majalisa domin karbar karin bashi na $347m.
Kamfanin man fetur a Najeriya (NNPCL) ya rage farashin mai zuwa N890 daga N895 da ke sayarwa a birnin tarayya Abuja, bayan ragewa a makon da ya gabata.
Gwamnatin tarayya ta fara shirin samar da ayyuka wa matasa har miliyan 1 a jihohi 22 da birnin tarayya Abuja ta hanyar noman waken suya, za a samar da N3.9tn.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama hade da tsawa da iska a jihohin Arewa da Kudu; an shawarci jama’a su guji fakewa a ƙarƙashin bishiyoyi da kuma tuki cikin ruwa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC na shirye-shirye domin gudanar da babban taronta na kasa tun bayan saukar Abdullahi Ganduje daga shugabancinta.
Jami'an 'yan sanda a birnin Abuja sun harbi wasu daga cikin masu zanga-zangar nuna adawa da rushe gidajensu. An garzaya da wadanda suka jikkata zuwa asibiti.
Abuja
Samu kari