Abuja
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta ankarar da jama'a a kan labarin cewa ta fara shirin daukar wasu sababbin ma'aikata guda 3,000 a kasar nan.
A yayin da Abdullahi Gandje ya kafa kwamitin binciken kwamandojin Hisbah 44 da aka kora a Kano, tsofaffin jami'an sun gana da Sanata Barau Jibrin a Abuja.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jami'iyyar LP, Peter Obi ya gana da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a Abuja. Sun tattauna makomar Najeriya.
INEC ta ce ADA, ATP, AAP da wasu kungiyoyi 11 ne kacal suka tsallake tantancewar farko ta zama jam'iyyar siyasa a cikin kungiyoyi 171 da suka nema.
Matatar Dangote ta tabbatar da kammala shirye shiryen raba mai kyauta a jihohin Najeriya. Za a fara da Abuja da wasu jihohi 10 kafin shirin ya fadada daga baya.
Ana fargabar cewa za a samu ambaliyar ruwa a jihohin Legas, Ogun, Akwa Ibom, da Cross River a ranar Juma'a, 12 ga Satumba, 2025. NiMet ta ce za a sha ruwa a Arewa.
Kelechi Ebubechukwu, yar shekara 24, ta mutu a gidan saurayinta a Abuja. An tsare masoyinta yayin da bincike ke ci gaba kan musabbabin mutuwarta.
Ma'aikatan ma'aikatar harkokin mata sun gudanar da zanga-zanga a birnin tarayya Abuja. Sun yi zargin cewa an yi watsi da su, ba a damu da bukatunsu ba.
Gwamnatin Najeriya ta yi magana kan harin da Isra'ila ta kai kasar Qatar da nufin kashe shugabannin Hamas. Najeriya ta bukaci a koma teburin sulhu.
Abuja
Samu kari