Abuja
Ministan kudi Wale Edun ya ce gwamnatin tarayya ta cimma ₦10.7trn kacal wanda ya saba da maganar Shugaba Bola Tinubu da ya yi a Abuja yayin taro.
Tsohon mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro, Babagana Monguno ya ce wata ƙungiyar ‘cabal’ a fadar shugaban kasa ta raunana aikinsa a mulkin Muhammadu Buhari.
Kamfanonin rarraba wutar lantarki sun fara rage adadin wutar da suke ba jama'a saboda karancin wutar da ake samar musu. Matsalar ta faro ne saboda karancin gas.
’Yar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Fatima Buhari, ta ce mahaifinta ya taɓa zargin ana sa masa na’urorin sauraro a ofishinsa a Villa.
Majalisar dattawan Najeriya ta nuna fushinta kan jita-jitar da aka rika yadawa ta rasuwar shugabanta. Ta bukaci a hukunta masu yada zuki ta mallen.
Matar marigayi Muhammadu Buhari ta ce za ta cigaba da zama ba tare da aure ba bayan rasuwar Buhari. Aisha Buhari ta fadi abubuwan da za ta cigaba da yi a rayuwa.
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya yi gargadi game da masu amfani da takardu ko bayanan bogi game da masu neman izinin shiga kasar daga Najeriya.
Tinubu ya yabawa marigayi Muhammadu Buhari a Abuja, yana bayyana shi a matsayin abin koyi na gaskiya, rikon amana da hidimar kasa a tarihin Najeriya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani matashi, Laminde Boka ya hallaka mutane ukuda ke jiran lokacin fara salla da Asubahi a wani masallaci a birnin Abuja.
Abuja
Samu kari