Abuja
Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya mika lambar yabo ga Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina a taron shugabannin gobe da aka shirya a Abuja.
Sanatar Kogi ta Tsakiya, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta koma bakin aiki bayan dakatar da ita da Majalisar Dattawa ta yi na tsawon watanni shida.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta dawo majalisar tarayya bayan watanni shida da dakatar da ita, inda ta sake zargin Akpabio da cin zarafinta a cikin majalisar.
Majalisar dattawan Najeriya ta bude ofishin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan bayan rufe shi na sama da wata shida. Ana hasashen za ta iya komawa ofis a gaba.
A labarin nan, za a ji cewa Omoyele Sowore na shirin ɓarowa Ministan Babban Birnin Tarayya, Abuja, Nyesom Wike aiki a jihar Florida da ke Amurka.
Ana hasashen cewa jihohin Arewa, kamar Kebbi, Taraba, da Adamawa za su samu ruwan sama da iska mai karfi. NiMet ta yi gargadi kan yiwuwar ambaliya.
Sadaukin Bauchi, Abdulrahman Sade, ya bayyana cewa zai yi bakin kokarinaa wajen ganin shahararren mawaki, Dauda Kahuti Rarara ya samu digirin girmamawa na gaskiya.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya dauki wasu manyan alkawura biyar ga jihar Katsina domin yaƙar ’yan ta’adda, ciki har da samar da jirage marasa matuƙa.
Gwamnatin Tarayya ta fara bincike kan cutar da ke cin naman jiki da ta kashe mutane bakwai a Malabu, jihar Adamawa, yayin da ake zargin Buruli Ulcer ce.
Abuja
Samu kari