Abuja
Jigon jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya bayyana Janar Sani Abacha a matsayin mafi kyawun shugaban kasar Najeriya idan aka kwatanta da sauran da aka taba yi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani soja ya hallaka farar hula a birnin tarayya Abuja. Sojan ya yi wannan ta'asar ne bayan gardama ta barke tsakaninsu a kasuwa.
Shugaban Majalisar Dattawa a Najeriya, Godswill Akpabio ya ce da tun farko da sabon taken kasar ake amfani da ya dakile matsalar tsaro da ake fama da shi.
Babbar Kotun Tarayya ta yi watsi da korafin neman fatattakar shugaban EFCC, Ola Olukoyede daga mukaminsa kan zargin rashin cika ka'idoji na mukamin.
Babbar kotun tarayyya ta yi hukunci kan bukatar Abba Kyari ta neman sabon beli. Kotu mai zama a birnin tarayya Abuja ta ki amincewa da sabuwar bukatar.
An samu mummunan hadarin mota a kan hanyar Abuja zuwa Keffi a yammacin jiya Talata. Babbar mota ta markade mutane hudu da ke cikin karamar motar har lahira.
Rundunar 'yan sanda a birnin Tarayya Abuja ta cafke wasu mutane biyu kan kisan budurwa mai zaman kanta a dakin otal bayan caccaka mata almakashi.
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci babban daraktan Hukumar BPP, Mamman Ahmadu da Muhammadu Buhari ya nada ya yi murabus daga mukaminsa kan wasu dalilai.
Majalisar Tarayya ta tabbatar da shirinta na samar da dokar da za ta tilasta gwamnoni 36 a Najeriya da ma'aikatu masu zaman kansu biyan mafi karancin albashi.
Abuja
Samu kari