Abuja
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya bukaci 'yan Najeriya da su ci gaba da yi wa gwamnatin Shugaba Bola Tinubu addu'a.
An hango ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike sanye da wata rigar da kudinta ya kai Naira miliyan 3 a warin wani taron kaddamar da tashar motar Mabushi.
Hedikwatar tsaro ta Najeriya ta bayyana cewa an samu karuwar wadanda suka rasu a harin da 'yan ta'adda su ka kai Gwoza, yayin da wasu mutane 20 su ka rasu.
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja sun nuna cewa ginin wani fitaccen otal a Garki ya ruguje ranar Litinin, 1 ga watan Yuli kuma da yiwuwar rasa rayuka.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya sha alwashin hana sanatar Abuja, Ireti Kingibe dawowa Majalisar Dattawa a Najeriya kan kalamanta game da jagorancinsa a birnin.
Rahotanni na nuni da cewa Allah ya karbi rayuwar Hajiya Aisa, mahaifiyar tsohon gwamnan Borno Ali Modu Sheriff a wani asibitin Abuja a ranar Lahadi.
Babbar kotu dake zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da daurarren shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya shigar gabanta kan gwamati.
An kubutar da mutane biyu da aka yi garkuwa da su a ranar Lahadi bayan wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyen Guto da ke Bwari a babban birnin tarayya Abuja.
Dan sanda, Ibrahim Ezekiel Sini ya samu kyauar makeken fili a Abuja bayan ya ki karbar cin hanci domin samun aminci a cikin zuciyarsa da kare mutuncin kansa.
Abuja
Samu kari