Abuja
Shugaban kasa Muhammadu Buhari karbi bakuncin gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello a fadarsa da ke Aso Rock Villa da ke Abuja, don nuna masa fom din takara.
An gano gawar matar da aka yi wa ganin karshe a ranar Alhamis 14 ga watan Afrilu, kuma an cire wasu sassan jikinta. A cewar kawunta Richard Iorliam, an sace Ste
Daya daga cikin mata biyu masu juna biyu cikin fasinjojin da aka yi garkuwa da su a harin da ‘yan ta’adda suka kai kan wani jirgin kasa da ke kan hanyar Kaduna.
Wata guda cir bayan harin da yan bindiga suka kai jirgin kasan Abuja-Kaduna inda akalla mutum 9 suka hallaka, yan ta'addan sun saki hotunan fasinjojin dake hann
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri da Aminu Tambuwal a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Ba a san dai dalilin ganawar shugaban kasar ba..
Kotun Koli ta tabbatar da hukuncin Kotun ɗaukaka ƙara game da ingancin zaɓen fidda gwani da jam'iyyar APC ta gudanar a zaɓen gwamnan jihar Anambra da ya kammalu
Hukumar yaki dafasakwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA) ta bayyana yadda tayi ram da wani Pascal Okolo bayan ta kama shi dumu-dumu da hodar iblis boye a jakar shayi.
Masu fashi da makami, masu garkuwa da mutane da sauran miyagu da suka addabi Abuja, musamman a garuruwan kan iyaka, suna gina sansaninsu ne a kan tsaunuka.
Yanzun nan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da manyan daraktoci daga rukunin masana'antar Dangote a fadarsa da ke babban birnin tarayya Abuja, Najeriya.
Abuja
Samu kari