Abuja
Yan ta'addan da suka sace fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna sun yi barazanar hana amfanin da titin Kaduna-Abuja gaba daya idan gwamnatin tarayya bata saki.
Fittacen marubuci, Farfesa Wole Soyinka, ya yi kira da a sauke limamin babban masallacin kasa na Abuja, Farfesa Ibrahim Maqari, daga mukaminsa kan kalaman da ya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya iso Abuja bayan ziyarar kwanaki biyu ta ta'aziyya da ya kai birnin Abu Dhabi, babban birnin Hadaddiyar Daular Larabawa, UAE.
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta bankado gidajen Akanta Janar na tarayya, Ahmad Idrs, guda goma sha bakwai (17).
Ministan ya yi kira ga al’ummar Abuja da su sani cewa rikicin bai shafi addini ko kabila ba saboda mazauna yankin da lamarin ya shafa an san su da zaman lafiya.
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), ta sauya wa babban Akanta Janar na tarayya, Ahmed Idris wurin zama; Kano zuwa Abuja.
A kalla rayukansu biyar suka salwanta yayin da gidaje masu yawa suka kone sakamakon arangama tsakanin 'yan kasuwa da 'yan acaba a yankin AMAC a birnin Abuja.
Ministan Shari’a, Abubakar Malami da Ministan Harkokin Mata, Pauline Tallen sun halarci taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) na wannan makon a fadar Buhari
Mutane 20 ne aka tabbatar sun riga mu gidan gaskiya sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru tsakanin motar bas da tirela a babban hanyar Kaduna zuwa Ab
Abuja
Samu kari