Abuja
Shugaba Bola Tinubu ya fadi dalilin zuwansa fadar shugaban kasar Najeriya inda ya ce ko kusa ba maganar kwasar kudi ba ne ya kai shi 'Aso Rock' a Abuja.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan halin kunci da ake ciki a kasar inda ya jingina laifin ga matakan da aka dauka a baya.
Kwamitin tsarawa da gyara albashin ma'aikata (NSIWC) ya tabbatar da cewa za a tabbatar da fara biyan mafi ƙarancin albashin N70,000 tun daga watan Yulin 2024.
Gwamnatin tarayya ta dauki matakan sa ido da kuma wayar da kan jama'a yayin da aka samu karamar girgizar kasa a wasu sassa na babban birnin tarayya (FCT), Abuja.
A wannan labarin cewa majalisar amintattu ta jam'iyyar PDP ta shiga ganawar sirri cikin gaggawa da jiga-jigan na jam'iyyar da ke majalisar kasar nan.
Bayan shafe wata da doriya, Hukumar kula da jarabawa a Najeriya (NECO) ta tabbatar da sake sakamakon jarrabawar dalibai a yau Alhamis 19 ga watan Satumbar 2024.
Sufeton yan sandan Najeriya ya canza kwamishinonin yan sanda a jihohin Delta, River da birnin tarayya Abuja. Ya yi umarni da su kara himma kan maganace rashin tsaro.
Hukumar EFCC ta yi magana kan jita-jitar cewa tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya mika kansa gare ta inda ta ce har zuwa yanzu tana nemansa ruwa a jallo.
Malaman firamare a birnin tarayya Abuja sun tafi yajin aiki kan wasu hakkoki da ke da alaka da albashi. Malaman sun ce za su yi zanga zanga idan ba a saurare su ba.
Abuja
Samu kari