Abuja
Ministan Abuja, Wike ya nada Dr. Samuel Atang a matsayin hadiminsa na musamman a bangaren gudanarwa yayin da ake jita-jitar korar wasu Ministoci.
Bayan rahotanni sun tabbatar da fara biyan mafi ƙarancin albashi, Gwamnatin Tarayya ta fitar da tsarin yadda kowane ma'aikaci zai samu a shekara.
Yan Najeriya a kafafen sadarwa sun bayyana ra'ayoyi bayan sakin Seaman Abbas da rundunar soji ta yi. Wasu sun yi kira ga sojan ya kara aure bayan samun yanci.
Goodluck Jonathan ya fadi dalilin dakatar da Muhammadu Sanusi II a CBN. Jonathan ya ce an shigar da korafi kan kudin da gwamnan yake kashewa a bankin CBN.
Gwamnatin Tarayya ta ware makudan kudi har N24bn domin tallafawa gidaje fiye da 900 a jihohin Najeriya 36 da birnin Tarayya, Abuja domin rage radadi.
Bayan fadar shugaban kasa ta sanar da shirin Bola Tinubu na korar wasu Ministoci, yan siyasa da dama sun fara kama kafa tun bayan fitar da rahoton a Abuja.
Ministan cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ya umarci fara bincike kan zargin cin hanci a gidan yari bayan dan daudu, Bobrisky ya fasa kwai lokacin da ya ke can.
A wannan labarin, za ku ji babbar kotun tarayya da ke Abuja ta dage fara sauraren shari'ar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello zuwa watan gobe.
Da alama tsuguno bata kare ba bayan kungiyar APC reshen Arewa ta Tsakiya ta ki amincewa da hukuncin babbar kotun tarayya kan nasarar Abdullahi Umar Ganduje a kotu.
Abuja
Samu kari