Abuja
A yau Talata 1 ga watan Oktoban 2024 Najeriya ke cika shekaru 64 da samun yancin kai wanda ya zo daidai da ranar zanga-zanga da matasa ke yi a kasar.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta jefa barkonon tsohuwa kan masu zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Abuja. 1 ga watan Oktoba ne aka shirya zanga zangar a kasar nan
Matasan Najeriya sun fara zanga zangar adawa da tsadar rayuwa karo na biyu a watan Oktoba. Matasan sun fito kan tituna suna cewa suna jin yunwa a Abuja.
Wata kungiyar dattawan Arewa maso yamma ta gargadi Bola Tinubu kan sauya ministocin tsaro, gidaje da kasafin kudi. kungiyar ta ce ministocin sun yi kokari.
Kungiyoyin farafen hula sun fadi hanyar da Bola Tinubu zai bi wajen shawo kan matasa masu zanga zangar Oktoba. A ranar Talata matasa za su fara zanga zanga.
Rahotanni sun bayyana cewa mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan kammala taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) karo na 79.
Karamin Ministan man fetur, Heineken Lokpobiri ya fadi yadda Nyesom Wike ya taka rawa wurin tabbatar da ganin ya samu muƙamin Minista a mulkin Bola Tinubu.
Wadanda suka shirya zanga-zangar 1 ga watan Oktoba sun sanar da 'yan sanda cewa za su yi gamgamin a Eagle Square a Abuja da kuma gadar Ikeja a birnin Legas.
Karamin Ministan muhalli a Najeriya, Iziaq Kunle Salako ya bayyana himmatuwar Shugaba Bola Tinubu wurin kawo karshen halin kunci da ake ciki a kasar.
Abuja
Samu kari