Abuja
Kungiyar dilalan mai a Najeriya ta MEMAN ta yi magana kan saukar farashin mai inda ta sanar da cewa akwai yiwuwar faduwar farashi a kasar a yan kwanakin nan.
Hukumar FCTA ta ba Ministocin Bola Tinubu da wasu manya wa'adi. FCTA za ta iya karbe filayen Sanatocin da ke ofis da sofaffi da ‘yan majalisar wakilai masu-ci.
Tsohon gwamnan Rivers kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ba 'ya'yan tsohon shugaban kasa, Buhari da wasu yan siyasa wa'adin makwanni biyu kan filayensu.
Wasu Musulmai a wani masallacin Abuja da ba a bayyana ba sun fatattaki wani mutum kan zargin damfara bayan ya zo Musulunta a yau Juma'a 4 ga watan Oktoban 2024.
Dattijon Arewa Dakta Usman Bugaje ya ce shugaban kasa Bola Tinubu yana magana kamar bai san me ke faruwa na wahalar rayuwa a fadin Najeriya ba a halin yanzu.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta haramta wa hukumar bincike da kula da zirga-zirgar ababen hawa (VIO) kwacewa ko kuma cin tarar masu ababen hawa.
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaron ƙasa, Malam Nuhu Ribaɗu ya kira sunan Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin Sarkin Kano a wani taro a Abuja.
Rahotanni sun bayyana cewa Alkahira da ke kasar Masar ce babban birni mafi bunkasa a yawan jama'a a Afrika. Wannan kididdigar an sameta daga Majalisar Dinkin Duniya.
A wannan labarin, za ku ji jami'an rudunar yan sandan kasar nan ta bankado maboyar yan ta'adda a yankin Sauka, a hanyar tashar jirgin sama da ke Abuja.
Abuja
Samu kari