Abuja
Kwamitin gudanarwa na PDP ya danatar da sakataren yada labaran jam’iyyar na kasa, Debo Ologunagba da babban mai ba jam'iyyar shawara kan harkokin shari'a.
An samu gidajen man fetur da suke sayar da mai a kasa da farashin kamfanin NNPCL a birnin tarayya Abuja. Gidajen man suna yi wa mutane sauki duk da karin kudin fetur
Majalisar Tarayya da ke birnin Abuja ta tabbatar da Dakta Badamasi a matsayin shugaban hukumar NSIPA a yau Alhamis 10 ga watan Oktoban 2024 yayin zamanta.
Tsohuwar Ministar harkokin mata ta tafka babban rashin ɗanta inda Muhammadu Buhari ya tura tawagar tsofaffin Ministocinsa 10 domin yi mata ta'azziya.
Wasu sarakunan gargajiya a Arewacin Najeriya sun koka kan yadda ake samun matsala game da kudin da ake ware musu na kaso biyar daga Gwamnatin Tarayya.
Wani Janar din soja daga Kano ya shiga mugun yanayi bayan tsare shi a birnin Abuja kan zargin handame kayan tallafin sojoji da siyar da wasu kayayyaki.
Yayin da ake zargin gwamnoni da neman dakile yancin kananan hukumomi a jihohinsu Majalisar Tarayya tana ganawa ta musamman domin samar da mafita.
A wannan labarin, gwamnatin tarayya ta caccaki tsarin da gwamnatin baya ta Muhammadu Buhari ta bi wajen kaddamar da jirgin sama mallakin kasar nan.
Farashin man fetur ya sake tashin gwauron zabi a Najeriya. Gidajen mai mallakar kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) sun kara kudin man daga N897 kan kowace lita.
Abuja
Samu kari