Abuja
Yayin da Shugaba Bola Tinubu ke cigaba da kasancewa a kasar Faransa, Mataimakinsa, Kashim Shettima zai tafi kasar Sweden domin wakiltar Najeriya na kwanaki biyu.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya yi kira ga ƴan Najeriya su daure su rika biyan haraji domim ta haka ne gwamnati za ta masu aikin da zai amfane su.
An yi ta yada wasu rahotanni da ke nuni da cewa ana shirin tsige shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio inda ya musanta labarin da cewa shiryawa aka yi.
A yayin da ake tsaka da jimamin durkushewar tashar wutar lantarki, kamfanin da ke kula da wutar lantarkin Najeriya (TCN) ya bayar da bayanin halin da ake ciki.
Shugaban kamfanin NNPCL, Mele Kyari ya yi magana kan rashin ƴarsa mai suna Fatima Kyari inda ya nuna alhinisa da yi mata addu'ar samun rahama a gobe kiyama.
Gwamnatin Tarayya ta fadi dalilin shiga halin kunci a Najeriya inda ta bukaci hadin kan masu ruwa da tsaki da ma'aikatu masu zaman kansu domin inganta kasa.
Olusegun Obasanjo ya bukaci yan Najeriya su cigaba da addu'a kan yadda aka lalata arzikin da Allah ya ba su, Obasanjo ya ce ba a halicci yan Najeriya domin wahala ba
Shugaban Majalisar Dattawa, Mista Godswill Akpabio ya ba yan Najeriya shawara da cewa duk inda suka ga abincin kyauta su ci saboda halin kunci da ake ciki.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga wadanda ke ce ce ku ce kan tafiye tafiyen Shugaba Bola Tinubu na bayan nan. Bayo Onanuga ya ce Tinubu na da ikon zuwa ko ina.
Abuja
Samu kari