Abuja
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, ya bukaci 'yan Najeriya da su rika taimakon mabukata da dukiyoyinsu. Ya ce dukiya ba ta da tabbas.
Majalisar wakilan tarayya ta ɓarke da hayaniya yayin da ɗaya daga cikin mambobinta ya ambaci kudirin sauya fasalin haraji a zaman ranar Talata a Abuja.
An soki gwamnonin Arewa kan kin amincewa da kudirin harajin Bola Tinubu. Haka zalika Edwin Clark ya ce za a iya jefa Najeriya a matsala saboda kudirin harajin.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi murna da 'yarsa, Dr. Aisha ta zama gwarzuwar dalibai a tsangayar karatun likitanci a Jami'ar Nile da ke birnin Abuja.
Hukumar EFCC ta kwato babbar kadara mafi girma tun da aka kafa hukumar a 2003. EFCC ta ce an gina gidan ne da kudin sata na haram a birnin tarayya Abuja.
Shugaban majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya yi magana kan matsalolin da suka hana kananan hukumomi ci gaba. Ya ce daga cikinsu akwai cin hanci.
An samu tashin gobara a cikin daren ranar Lahadi a babban birnin tarayya Abuja. Gobarar dai ta tashi a kasuwar da ke cikin rukunin gidajen Trademore.
Rundunar yan sanda ta kwashi wani mazaunin birnin Abuja mai suna Usman Isma'il da ya harbi kansa ya samu raunuka yayin gwada maganin bindiga da ya haɗa.
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya fayyace yadda lamarin dokar haraji ta ke inda ya ce ba a yi komai ba yanzu ma aka fara muhawara a kai.
Abuja
Samu kari