Abuja
Mutumin nan da ya tashi daga Gombe har zuwa Abuja a kan keke ya samu kyautar mota da kudi N700,000 daga mataimakin ma'ajiyin APC na ƙasa, Dattuwa Ali.
An fitar da rahoto game da jihohin da suka fi samar da harajin VAT inda Lagos ta zama kan gaba bayan ta samar da akalla N249bn yayin da Rivers ke biye mata da N70bn.
An samu hargowa a majalisar dattawa yayin da Ali Ndume ya buga da Barau Jibrin kan kudirin harajin Bola Tinubu. Sanata Abdul Ningi ma ya ja da Barau.
Shugaba Bola Tinubu ya nada ɗan marigayi MKO Abiola mai suna Jami'u Abiola muƙamin hadiminsa na musamman a bangaren yarurruka da harkokin kasashen waje.
Gwamnan jihar Kaduna ya nemi daukin Shugaba Bola Tinubu yayin da ya gabatar masa da rahoton ci gaba da aka samu a jihar ta fuskar tsaro da rayuwar al'umma.
A wannan labarin, za ku ji cewa fadar shugaban kasa ta bayyana cewa an kammala shirye-shiryen sayar da matatun mai huɗu mallakar gwamnati domin kara tace mai.
Tsohuwar Minista Uju Kennedy-Ohanenye ta koma kotu bayan da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kore ta daga aiki, inda ta bayyana kudirinta na tabbatar da adalci.
Kwamitin amintattu na ƙungiyar masu shirya watsa labarai ta Arewa, NBMOA ya shigar da korafin a gaban Babbar Kotun kan Arewa24 da wasu hukumomi saboda saba ka'ida.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dawo gida Najeriya daga kasar Brazil bayan ya halarci taron kasashen G20. Tinubu ya kuma yi wasu tarurruka a.ƙasar.
Abuja
Samu kari