Abuja
Sanata Opeyemi Bamidele ya ce Bola Tinubu na samun kwanciyar hankali a majalisa saboda Sanata Godwsill Akpabio ne ke jagorantar majalisar a halin yanzu.
Bayan Majalisa ta tabbatar da naɗinsa, sabon hafsan rundunar sojin Njeriya, Laftanar Janar Oluyede ya kama aiki a hukumance yau Litinin, 9 ga Disamba.
Sakataren gwamnatin tarayya ya ce kudirin haraji ba zai cutar da Arewa ba. George Akume ya ce malamai da dattawan Arewa na goyon bayan kudirin haraji.
Kwamitin majalisar wakilai yana duba yiwuwar rage ministoci zuwa 37 don rage kashe kuɗi, inganta ayyuka, da tabbatar da adalci a tsakanin jihohi da FCT.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa abubuwa na canzawa a kasar nan. Tinubu ya ce ta yiwu wasu daga cikin 'yan Najeriya ba su son abin da yake yi.
Yayin da ake ta yada jita-jitar cewa annobar Korona ta dawo, Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta ƙaryata rade-radin inda ta kwantarwa al'umma hankali.
Yayin da ake ta yada rade-radin za a kafa sansanin sojojin Faransa a Najeriya, rundunar tsaro ta musanta labarin, ta fadi yarjejeniyar da Bola Tinubu ya yi.
Najeriya da Faransa sun kulla yarjejeniyar hako ma'adanai. Hakan ya jawo shakku ga yan Najeriya domin jin tsoron Faransa za ta iya jawo matsalar tsaro a Arewa.
A ranar 10 ga Disamba za a gudanar da zanga zanga a kan tsare lauya mai kare hakkin dan Adam, Dele Farotimi. Za a yi zanga zanga a Legas da Abuja da London
Abuja
Samu kari