Abuja
Sanata Godswill Akpabio ya yabawa Ministan Abuja, Nyesom Wike kan ayyukan alheri da yake yi yayin da ake sukarsa saboda rushe-rushe a birnin Tarayya.
An daura aure tsakanin iyalan Sanata Barau Jibrin da na tsohon sarkin Bichi, Nasir Ado Bayero a masallacin Abuja inda Bola Tinubu ya ba da auren a yau Juma'a.
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta fito da shirin tallafawa 'yan Najeriya wajen saya musu magani domin rage radadin matsin rayuwa saboda matsin tallali
Gwamnonin Najeriya 36 sun gaza cimma matsaya kan kudirin harajin Bola Tinubu. Lamarin ya faru ne kasancewar wasu na ganin kudirin ai cutar da jihohinsu.
Ministocin ECOWAS sun taru a Abuja domin tattauna muhimman bayanai. Za a duba manyan batutuwa 30 da su ka shafi mambobin ƙungiyar ciki har da matsalar tsaro.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana hukuncin da gwamnoni za su fuskanta kan katsalandan da kudin kananan hukumomi inda ta ce hakan babban laifi ne a kasa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce babu wata kalar barazana da za ta dakatar da shi daga ci gaba da yin rusau a babban birnin tarayyar. Wike ya gargadi masu filaye.
Majalisar dattawan Najeriya ta umarci gudanar da bincike kan rushe rushen gidajen da ake yi a birnin tarayya Abuja. Ta kafa kwamitin domin yin binciken.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi wata ganawa da gwamnonin jam'iyyar APC a fadarsa da ke birnin tarayya Abuja ranar Laraba, 11 ga watan Disamba,.
Abuja
Samu kari