Abuja
Tsohuwar Ministar mata, Uju Kennedy-Ohanenye ta ce ko kadan ba ta yi nadamar abubuwan da ta yi lokacin tana Minista kafin a kore ta daga mukaminta ba
Rundunar ƴan sandan Abuja ta tabbatar da kama limamin coci da jami'ai kan zarginsu da sakaci a taron da ya jawo turmutsitsi har aka rasa rayuka ranar Asabar.
Jam'iyyar PDP ta kalubalanci Bola Tinubu da ya tafi daga Abuja zuwa Legas idan har tsaro ya inganta a Najeriya. PDP ta ce tsare tsaren Tinubu sun kawo wahala.
An jibge akalla jami’ai 3,180 a Abuja don kare rayuka da dukiyoyin al'umma a bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara. An bukaci jama’a su ba jami'ai hadin kai.
MURIC ta bukaci Nyesom Wike ya bayyana dalilin dakatar da Injiniya Shehu Hadi, tana mai cewa rashin bayani na nuna rashin bin ka'ida da rashin adalci wajen korar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi magana kan yadda cire tallafin mai ya shafi mutane da tattalin arzikinsu inda ya ba da labarin yadda lamarin ya shafi wani abokinsa.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya shawarci ‘yan Najeriya su koyi yadda za su rage amfani da makamashi domin magance matsalar hauhawar farashin kudin wutar lantarki.
Shugaba Bola Tinubu ya yi magana kan cire tallafin man fetur inda ya ce babu nadamar da ya yi na daukar matakin a ranar 29 ga watan Mayu 2023 a Abuja.
Likitocin ARD-FCTA ta gargadi Wike kan yajin aiki mafi muni idan ba a biya bukatunsu ba cikin kwanaki 14, ciki har da albashi, kudin kayan aiki, da gyaran dokoki.
Abuja
Samu kari