Abuja
Rahotanni daga rundunar yan sanda a birnin Tarayya Abuja sun tabbatar da cewa hukumar ta rasa jami'ai akalla 140 saboda yawan jini da ayyukan ta'addanci.
An ware Naira biliyan 10 domin biyan kudin haya da kayan dakin shugabannin majalisar Najeriya. An ware kudin ne a cikin kasafin kudin Abuja na 2024.
Rundunar 'yan sandan Abuja ta bayyana yadda zanga zangar 'yan Shi'a da rikice rikicensu da sauransu da suka jawo mutuwar 'yan sanda 140 a shekarar 2024.
Abdullahi Tijjani Gwarzo wanda ya rike muƙamin tsohon Minista, ya yaba wa shugaba Bola Tinubu kan jagoranci da gyare-gyare don ci gaban Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci haɗin kai da gwamnoni yayin da ya ƙaryata rahotannin da ke cewa akwai rashin jituwa kan lamarin ƙananan hukumomi.
Jami'ar Abuja ta yi sabuwar shugaba bayan majalisar gudanrwarta ta amince da nadin Farfesa Aisha Maikudi. Nadin na ta zai yi aiki ne na tsawon shekara biyar.
Dakarun yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun yi ram da wani matashi bisa zarginsa na yunkurin kashe abokinsa, an gano mugayen makamai a gidansa.
Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bukaci shugabanni a Najeriya su yi koyi da salon shugabancin marigayi tsohon shugaban Amurka, Jimmy Carter.
Majalisar dattawan kasar nan ta bayyana cewa ma'aikatu da hukumomin gwamnati za su fara bayyana don kare kasafin kudinsu a gabanta kafin aincewa da shi.
Abuja
Samu kari