Jihar Abia
Sanata Orji Kalu ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa akwai shiryayyun matakai da gwamnatin Bola Tinubu ke dauka wajen kakkabe yunwa da ta yi katutu a kasa.
Mataimakin shugaban majalisar wakilan Najeriya ya tarbi 'yan adawa da suk asauya sheka zuwa jam'iyyar APC a jihar Abia. Ya yi musu marabar shigowarsu APC.
Wasu rahotanni da aka wallafa a dandalin sada zumunta na Facebook, sun ce an kashe sojojin Najeriya 80 a wata arangama da ‘Yan Biafra. An gano gaskiyar lamarin.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya amince da ba sarakunan gargajiya N250,000 duk wata domin taimaka musu wurin gudanar da ayyukansu da dakile matsalolin tsaro.
Ministan harkokin jiragen sama da sararin samaniya, Festus Keyamo ya ce gwamnan jihar Abia, Alex Otti zai koma jam'iyyar APC kamat dai ɗan da ya ɓata.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Cosmos Ndukwe, ya bi sahun masu yabawa shugaban kasa Bola Tinubu. Ya yaba masa kan hukumar SEDC.
An kwantar da mutane da dama a asibitoci daban-daban biyo bayan wani aikin duba lafiyarsu kyauta a garin Abiriba da ke karamar hukumar Ohafia ta jihar Abia.
Rahotanni sun nuna sojojin Najeriya sun kai samame wani sansanin ƴan bindiga a jihar Abia da ke Kudu maso Gabas, sun fara musayar wuta ranar Litinin.
Gwamna Otti na jihar Abia ya nuna damuwa kan yadda yan bindiga da masu garkuwa suka addabi al'umma inda ya yi gargadi tare da shirin yin garambawul.
Jihar Abia
Samu kari