Jihar Abia
A yanzu Ana jiran sakamakon gwajin Gwamna, Mataimakinsa, wasu Jami’an jihar Abia. Gwamna da mutanensa za su yi gwajin Cutar COVID-19 bayan babban Jami’i ya mutu
Wasu miyagu yan bindiga sun yi awon gaba da Chinyere Okoye, mataimakiyar manajan labaru ta hukumar gidan talabijin na kasa watau, NTA, a garin Aba na jahar Abia
Tsohon gwamna Sanata Theodore Orji ya batar da N38.8 a lokacin da ya ke gwamnan Jihar Abia na shekara 8 har 2015. Sanata Orji ya fasa kwai gaban Hukumar EFCC.
A cikin rahoto na farko da ta fitar bayan shafe sati biyu da saka dokar kulle, NHRC ta bayyana cewa jami'an tsaro a Najeriya sun kashe mutane 18 yayin aikin tab
A goben nan ne ake sa ran Majalisa za ta zauna da Uzor Kalu bayan ya fito daga gidan yari. Sanatan da aka saki ranar Juma’a daga cikin gidan yari zai koma aiki.
Kotun koli, a ranar Juma’a, 8 ga watan Mayu, ta soke hukuncin da aka yankewa tsohon gwamnan jihar Abia kuma Sanata, Orji Uzor-Kalu na shekaru 12 a gidan yari.
Sama da almajirai 100 ne jami'an tsaro a jihar Abia suka tsare a ranar Talata, 5 ga watan Mayu, a kan iyakar Abia zuwa Enugu. An kuma gaggauta mayar da su gida.
An zargi wani jami’in dan sanda a jahar Abia da kashe wani ma’aikacin gidan mai a ranar Litinin, 6 ga watan Afrilu, lamarin ya afku ne a sabuwar hanyar Umuahia.
A cikin takardar korafin, kungiyar ta yi zargin cewa dukkan kudaden da gwamnan ke fitar wa duk wata daga asusun jihar, suna tafiya ne wajen biyan bukatun kansa. Kungiyar ta bayyana cewa N500m da gwamnan ke fitar wa duk wata basa
Jihar Abia
Samu kari