Abba Gida-gida
Gogaggen masanin al’adun Arewa, Ibrahim Ado Kurawa, ya zargi Abdullahi Ganduje da kalamai mabambanta kan takaddamar masarautar Kano da ta shafi Muhammadu Sanusi II.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya mayar da fam na neman tsaya wa takarar gwamna gabanin shirye shiryen zaben 2027.
Abdullahi Umar Ganduje, Malam Ibrahim Shekarau da sauran manyan APC sun raka Murtala Sule Garo ofishin mataimakin gwamnan jihar Kano da ya fara aiki.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kare hakkin dan adam ta Amnesty International ta bayyana kaduwa da yadda fadan daba ke kokarin dawowa jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa gungun yan daba sun yi aika-aika a Kano jim kadan bayan rantsar da mataimakin gwamna Murtala Sule Garo inda mutum 5 suka rasu.
A labarin nan za a ji cewa mataimakin gwamnan Kano Murtala Sule Garo ya ja manyan APC zuwa garin Gwarzo inda aka taro Hayatu Gwarzo zuwa jam'iyya mai mulki.
Shugaba Tinubu ya taya Murtala Garo murna kan rantsar da shi a matsayin mataimakin gwamnan Kano a 2026, yana mai kiran haɗin kai tsakanin masu ruwa da tsaki.
Mai Martaba Sarkin Katsina, Abdulmumini Kabir Usman, ya naɗa ɗan Gwamna Dikko Umaru Radda da wasu biyu mukaman sarakunan gargajiya a gundumomin jihar.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karbi ƙorafin ma'aikata da ke cewa an zaftare masu albashi haka kawai.
Abba Gida-gida
Samu kari