Abba Gida-gida
Gwamnatin jihar Kano ta yi magana kan yadda take ganin Aminu Ado Bayero bayan matakin Majalisar jihar da kuma hukuncin Babbar Kotu kan rigimar sarauta.
Gwamna Abba Yusuf na Kano ya amince da fitar da Naira biliyan 5.07 domin sayo taki wanda za a rabawa manoma matsayin tallafi a kokarin bunƙasa harkar noma a jihar.
Ɗiyar marigayi Sarkin Kano, Ado Bayero da ke Lagos mai suna Zainab Ado Bayero ta bukaci taimako daga Gwamna Abba Kabir da kuma Muhammadu Sanusi II.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya amince da tura Abdullahi Sarki (Jakadan Garko) domin zama wakilinsa a karamar hukumar Nassarawa kafin tura sabon hakimi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf ne ya bayar da umarnin rusa fadar Nasarawa, wanda Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya ke zama. An baiwa Aminu sabon umarni.
Kungiyar lauyoyi a Arewacin Najeriya ta sake magana kan dambarwar sarautar Kano inda ta ce tabbatar da Aminu Ado Bayero a matsayin Sarkin Kano ya yi dai-dai.
Mun tattaro ayyukan da majalisar zartarwa ta jihar kano ta amince da yin su a wannan rana ta asabar 22/6/2024 a karkashin gwamna Abba Kabir Yusuf.
Kakakin gwamnan Kano ya yi ikirarin sun damu da halin da Aminu Ado Bayero yake ciki ganin yana zaune a rubabben wurin da bai kamata ba watau Fadar Nassarawa.
Gwamnatin jihar Kano ta yi magana kan mutuncin Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero a matsayinsa na mutum mai mutunci amma ya bari wasu suka zuga shi.
Abba Gida-gida
Samu kari