Abba Gida-gida
Abba Kabir Yusuf ya sa hannu a dokar masarauta ta shekarar 2024. Muhammadu Sanusi II ya ga abubuwa cikin kwanaki kusan 30 da ya yi yana sarauta a Kano.
Tsohon ‘dan takaran gwamnan Kano ya ce barazanar Abba Kabir Yusuf a kan Sarki Aminu Ado Bayero ba za tayi aiki ba ya ce ana yawan yiwa umarnin kotu rashin kunya.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta na neman cire Aminu Ado Bayero daga fadar Nassarawa bayan hukuncin kotu inda amsa ta fito a kan wanene sahihin Sarkin Kano.
Za a ji cewa amsa ta fito a kan wanene sahihin Sarkin Kano ta fuskar doka. Barista Abba Hikima ya ce har gobe Aminu Ado Bayero yana kan karagar mulki.
Fitaccen lauya a jihar Kano, Abba Hikima ya bayyana sahihin sarkin Kano bayan hukuncin Babbar Kotun Tarayya kan sarautar da aka yanke a jiya Alhamis.
Gwamnatin Kano na ci gaba da shirye-shiryen rusa wani ɓangaren fadar Nassrawa wadda Sarki na 15, Aminu Ado Bayero ke ciki, an ga buldoza ta kama hanya.
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano ya ce gwamnati za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da kotu ta yanke na soke matakin mayar da Muhammadu Sanusi II.
Ashraf Sanusi, dan Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya godewa Allah yayin da kotu ta soke nadin da aka yi wa mahaifinsa. Jama'a sun yi masa saukale.
Gwamnatin jihar Kano ta dage cewa Muhammadu Sanusi II shi ne dai Sarkin Kano, bayan hukuncin da wata kotu ta yanke a ranar Alhamis kan dokar rusa masarautun jihar.
Abba Gida-gida
Samu kari