Abba Gida-gida
Gwamnatin jihar Kano ta maka tsohon kwamishinan kananan hukumomi, Murtrala Sule Garo, a gaban kotu. Ana zarginsa da sama da fadi da Naira biliyan 24.
Gwamna Abba Yusuf zai magance rashin adalcin da aka yi a gwamnatin baya, inda ya sanar da kafa rundunar hadin gwiwa ta musamman domin yaki da masu satar waya.
Wani jagoran jam'iyyar NNPP a karammar hukumar shanono ya koma jam'iyyar APC a jihar Kano. Sanata Barau Jibrin ne ya karbe shi tare da wasu yan NNPP a Abuja.
Bayan yanke hukunci kan dambarwar sarauta, Kungiyar Kano Democratic Vanguard ta ce hukuncin abin kunya ne ga bangaren shari'a ganin yadda aka nuna son kai a fili.
Sanata Barau Jibrin daga jihar Kano ya gabatar da kudurin samar da asibitin kwararru a karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano ga majalisa. an yi karatu na daya.
Wata babbar kotun jihar Kano ta ce za a ci gaba da shari'ar shugaban jam'iyyar APC na kasa Abdullahi Ganduje, matarsa da wasu bakwai ko da basu gurfana ba.
Akhaji Aliko Dangote ya dauki nauyin yin ayyuka guda 7 a jami'ar kimiyya da fasaha da ke karamar hukumar Wudil a jihar Kano. Farfesa Musa Yakasai ne ya sanar.
Shugaban kungiyar Northern Patriotic Alliance Agenda, Agabi Emmanuel ya bukaci jami'an tsaro su sanya ido kan Sanata Rabi'u Kwankwaso a Najeriya.
Ana hasashen wasu gwamnonin jihohin Najeriya za su iya samun matsala a zaben 2027 da ke tafe saboda matakan da suka dauka daban-daban a jihohinsu.
Abba Gida-gida
Samu kari