Abba Gida-gida
Abba Kabir Yusuf ya gabatar da kasafin kudin N549bn na shekarar 2025. Bangaren ilimi da kiwon lafiya sun fi samun kaso mai tsoka a kasafin kudin Kano.
A wannan labarin, za ku ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa bai taba samun baraka da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ba.
Kungiyar Likitocin Najeriya ta dakatar da yajin aiki a Kano bayan ganawa mai amfani da Gwamna Abba Yusuf, wanda ya sasanta rikici tsakanin likita da kwamishiniya.
Likitoci karkashin kungiyar likitocin Najeriya (NMA) sun sanar da shiga yajin aikin sai baba ta gani a asibitin Murtala Muhammad da ke jihar Kano.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa da farko bai san an kama yaran Kano a lokacin zanga-zanga ba sai daga baya, ya faɗi matakin da ya ɗauka.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ɗauki zafi kan masu kiran ya tsaya da kafarsa, ya ce wannan babban cin mutunci ne saboda ana nufin bai ma san abinda yake ba.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yi magana kan kama yaran zanga bayan kai musu ziyara a asibiti domin duba lafiyarsu. Sarkin ya buƙaci a daina kama yara.
Lauyan yaran nan 73 da gwamnatin Tinubu ta cafke daga Kano bisa zargin yunkurin kifar da ita, Barista Hamza Nuhu Dantani ya bayyana yadda gwamnan ya kawo masu agaji
A wannan labarin za ku ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya ja kunnen kananan yara a kan batun zanga zanga da za a iya gudanarwa a nan gaba, ya ce su dauki darasi.
Abba Gida-gida
Samu kari