Abba Gida-gida
Dan majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa, ya ce 'yan jam’iyyar NNPP a jihar Kano suna sauya sheka zuwa APC saboda gwamnatin Abba Yusuf ta gaza ta kowane fanni.
A wannan rahoton, za ku ji yadda gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sake samun lambar girmamawa kan muhimmin aikin da ya ke gudanarwa a bangaren ilimi.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin ya ce nan ba da daɗewa ba za a nemi jar hula a kan Kanawa a rasa saboda duk sun bar Kwankwasiyya.
Rabi'u Kwankwaso ya ce zai tabbatar da kowane talaka ya samu rayuwa mai inganci a Najeriya. Ya ce za su samar da tauraro a kowane gidan talakan Najeriya.
Sanata Rabi'u Kwankwaso ya tono barnar da Abdullahi Ganduje ya yi a Kano a harkar ilimi cikin shekaru takwas. Kwankwaso ya ce an lalata ilimi da makarantun Kano.
Abba Kabir Yusuf ya raba kayan miliyoyi a makarantun Kano domin inganta ilimi. Abba ya yiwa Ganduje gugar zana yayin raba kayan kan cewa ya rusa ilimi a Kano.
Gwamnan jihar Kano, ya nuna alhininsa kan rasuwar tsohuwar 'yar jarida Hajiya Fatima Kilishi Yari. Mai tallafa masa kan hulda da jama'a da ne ga marigayiyar.
Abba Kabir Yusuf ya kere dukkan gwamnonin Najeriya inda ya zama na daya a Najeriya. An zabi Abba Kabir Yusuf ne bisa kokari wajen yin ayyuka na musamman a Kano.
Babbar kotun jihar Kano ta zaɓi ranar 10 ga watan Oktoba, 2024 domin yanke hukunci a shari'ar da aka nemi hana Aminu Ado Bayero gyara ƙaramar fadar Nasarawa.
Abba Gida-gida
Samu kari