Abba Gida-gida
Dattijon nan da ya nemi taimako ya samu ganawa da Gwamnan Engr. Abba Kabir Yusuf har ma ya bashi kyautar Miliyan Guda tare da alkawarin siya masa gida.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin titin garin Kunci da ke karamar hukumar Ghari a Kano domin amfanin jama'a.
Mahaifiyar Zainab Ado Bayero, Princess Hauwa Momoh ta yi magana kan halin da suke ciki da gwagwarmayar da suka yi a baya musamman bayan rasuwar marigayin.
Sanusi Sa'id Kiru ya rike kwamishina a zamanin APC, ya soki gwamnatin NNPP. Amma an gano NGO na kasashen duniya in suka turo kudi, awon gaba da aka rika yi.
Abba Kabir Yusuf zai sa kafar wando daya da masu taba filayen gwamnati. Gwamnan Kano, Abba zai dauki matakin gaggawa kan batun dawo da saida filayen gwamnati.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya nuna farin cikinsa kan sauya shekar da 'yan APC har guda 500 da suka yi zuwa jam'iyyar NNPP mai mukin jihar.
Wani matashin mai suna Muktar Dahiru da ke aiki da gidan rediyon Pyramid FM ya shiga hannu a jiya Alhamis kan sukar Gwamna Abba da Sarki Sanusi II.
Akalla 'yan Kwankwasiyya 6,000 ne a jihar Kano suka sauya sheka daga NNPP zuwa jam'iyyar APC. Kungiyar 'Na Dikko Dakin Kara' ta gana da Sanata Barau.
Wasu daga cikin shugabannin Kwankwasiyya sun koma APC bayan ficewa daga NNPP. Haka zalika yan SDP da PDP sun koma APC a hannun Sanata Barau Jibrin.
Abba Gida-gida
Samu kari