Abba Gida-gida
Sanata Barau Jibrin ya yi ta'azziyar mutanen da tirela ta kashe a jihar Kano. Tirela ta murkushe mutane 23 har lahira inda mutuwar ta girgiza mutane a jihar Kano.
Birkin tirela ya tsinke a jihar Kano inda ta markade mutane da dama a jihar Kano. Bayan rasa rayuka, motar markade mutane da dama a wajen gadar Muhammadu Buhari.
An ci gaba da shari'ar da ake yi kan zargin Abdullahi Ganduje da matarsa kan tuhumarsu da badakalar biliyoyin kudade lokacin da yake mulkin jihar.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Fela Durotoye, ya bayyana jin dadin yadda ya ki amincewa da tayin wasu daga cikin jami'an gwamnatin Tinubu ya karbar rashawa.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta bayyana cewa wasu tsofaffin shugabannin hukumar tattara kudin haraji a jihar sun yi sama da fadi da hakkokin jama'a.
Tsagin Ahmed Ajuji na jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa tsagin Agbo Major ba shi da ikon korar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso daga jam'iyya domin su ba 'yan jam'iyya ba.
Tun ana saura kusan shekara biyu siyasar jihar Kano ta soma daukar zafi. Yayin da Abba zai iya neman tazarce a 2027, akwai 'yan siyasa 5 da za su iya ba shi matsala.
Shugaban tsagin NNPP na kasa, Agbo Major ya ce sun riga sun kori Rabi'u Musa Kwankwaso da Buba Galadima da 'yan kwankwasiyya daga jam'iyyar NNPP.
Gwaman jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya raba tallafin N400m ga kungiyoyin matasan Kano domin fara sana'ar noma. Shirin na karkashin ACReSAL da bankin duniya
Abba Gida-gida
Samu kari