Abba Gida-gida
Dan majalisa mai wakiƙtar Minjibir, Abdulhamid Abdul ya tabbatarwa hukumar Hisbah cewa nan ba da jimawa ba za a kara masu albashi da alawus alawus.
Akwai wasu gwamnoni a Najeriya da suka yi rusau da ya jawo cece-kuce inda ake zargin suna yi ne kawai saboda daukar fansa kan yan adawarsu a siyasa.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi yan APC da sauran jam'iyyu har 1776 zuwa NNPP a Kano. Hakan share hanya ne ga Abba Kabir Yusuf kan zaben gwamna na 2027.
A wannan labarin, gwamnatin Kano ta ce za ta sa ke gina cibiyar bunkasa fasahar zamnai ta 'Digital Indusrtial Park' da aka lalata a lokacin zanga zanga a jihar.
Abba Kabir Yusuf ya kashe wutar rikici tsakanin Abdullahi Baffa Bichi da jiga jigan yan NNPP a Kano. Abba ya yi sulhu a tsakaninsu ne a fadar gwamnatin jihar Kano.
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Abdullahi Baffa Bichi ya musanta alaka da kungiyar da ake zargin yana daukar nauyinta ta 'Abba tsaya da kafarka' a Kano.
Tsagin NNPP a Najeriya ya bukaci Sanata Rabi'u Kwankwaso ya ajiye jagorancin jam'iyyar a Najeriya. Haka zalika tsagin ya bukaci a ladabtar da Abba Kabir Yusuf.
Babban yaron shugaban jam’iyyar APC na kasa a duniya zai iya shiga NNPP. An sake ganin Abdulaziz Ganduje tare da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf a Abuja.
Siyasar Kano na ci gaba da ɗaukar ɗumi bayan ɓullar wata sabuwar ƙungiya mai suna ‘Abba Tsaya da Ƙafarka’ mai rajin neman Gwamna Abba Kabir ya taka Kwankwasiyya.
Abba Gida-gida
Samu kari