Abba Gida-gida
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Fela Durotoye, ya bayyana jin dadin yadda ya ki amincewa da tayin wasu daga cikin jami'an gwamnatin Tinubu ya karbar rashawa.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta bayyana cewa wasu tsofaffin shugabannin hukumar tattara kudin haraji a jihar sun yi sama da fadi da hakkokin jama'a.
Tsagin Ahmed Ajuji na jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa tsagin Agbo Major ba shi da ikon korar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso daga jam'iyya domin su ba 'yan jam'iyya ba.
Tun ana saura kusan shekara biyu siyasar jihar Kano ta soma daukar zafi. Yayin da Abba zai iya neman tazarce a 2027, akwai 'yan siyasa 5 da za su iya ba shi matsala.
Shugaban tsagin NNPP na kasa, Agbo Major ya ce sun riga sun kori Rabi'u Musa Kwankwaso da Buba Galadima da 'yan kwankwasiyya daga jam'iyyar NNPP.
Gwaman jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya raba tallafin N400m ga kungiyoyin matasan Kano domin fara sana'ar noma. Shirin na karkashin ACReSAL da bankin duniya
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi tsohon kwamishinan shari'a a mulkin Ganduje, Barista Haruna Isa Falali zuwa jam'iyyar NNPP. 'Yan kwankwasiyya sun yi murna.
Abba Kabir Yusuf ya ziyarci Rimin Zakara bayan rusau. Zai dauki nauyin wadanda suka rasu, za a gina masallacin Jumu'a, asibiti, titi da sauran ayyukan raya kasa.
Gwamnatin jihar Kano da hadin gwiwar bankin raya kasashe Musulmi ta gina mayanka na zamani guda 20 a wasu daga cikin kananan hukumomi domin tsaftace fawa.
Abba Gida-gida
Samu kari